SANADIN SELFIE littafin Salmah Ali Wada, wanda tayi rubutu akan illolin daukar hoton zamani na selfie a duk inda mutum ya tsinci kasa.
Wanda daga karshen littafin marubuciyar take bawa yan uwa shawara akan su kula da wannan dabi'ar.
还没有评论或评分!要留下第一条评论或评分,请 。